Wannan itace wasikar da nayo maku amatsayin goran sallah
Tsarki yatabbata ga allah swt wanda ya halicci FATIMA da ABUBAKAR yasanya soyayya da kaunar juna atsakaninsu.
Hakika qanwata kece mafi nasara dana ta6ayi acikin matan dana ta6a tarayya dasu arayuwata.
Farincikin raina na ganki cikin walwala.
Fatana agareki nakasance harkullum nine za6in zuciyarki kuma burin ranki.
Ina kaunarki qanwata.
Ina sonki qanwata.
Ina mararinki qanwata.
Na aminta dake qanwata sakamakon na fada tekun sonki.
Kada kijuyamin baya.
Wllh qanwata na yarda dake, hakan yasa nake samun walwala dauk sadda muke tare dabayan bama tare.
Nidai fatana shine kikara amincewa dani nazamo dan gata awajanki.
Bsslm🙈🙈🙈